Genesis 18:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saratu ta ji tsoro, don haka sai ta yi ƙarya ta ce, “Ban yi dariya ba.” Ya ce, “A’a, kin yi dariya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَارَةُ تَايِ مُسُو، تَنَ ثٜىٰوَ «أَيْ، بَنْيِ دَارِيَابَ،» غَمَا تَنَجِنْ ڟُواْرُواْ؞ سَيْ يَثٜىٰ «أَعَ، لَلَّيْ كِنْيِ دَارِيَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Saratu ta yi mūsu, tana cewa, “Ai, ban yi dariya ba,” Gama tana jin tsoro. Ya ce, “A'a, hakika kin yi dariya.”