Genesis 18:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan gangara in ga ko abin da suka yi ya yi muni kamar yadda kukan ya zo gare ni, zan bincike.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ غَنْ‌غَرَ إِنْ‌غَنِ إِنْبِنْثِكَ كُواْ كُوكَنْ دَيَذُواْ غَرٜىٰنِ حَكَ يَكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zan sauka in gani ko sun aikata kamar yadda kukan ya zo gare ni, zan bincike.”