Genesis 18:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke cewa, “In mutum arba’in kaɗai aka samu a can fa?” Ya ce, “Saboda mutum arba’in ɗin, ba zan aikata ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْرَٰهِيمْ يَا سَاكٜىٰ ثٜىٰوَ «تُواْ دَاعَثٜىٰ ذَاعَ سَامِ أَرْبَعِنْ أَوُرِنْ ڢَا؟» سَيْ يَأَمْسَ «سَبُواْدَ أَرْبَعِنْ طِنْ، بَذَنْيِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sāke yin masa magana, ya ce, “Da a ce za a sami arba'in a wurin fa?” Ya amsa ya ce, “Sabili da arba'in ɗin ba zan yi ba.”