Genesis 18:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya ce, “Yanzu fa da na yi karambani har na yi magana da Ubangiji, in ashirin kaɗai aka samu a can fa?” Ya ce, “Saboda ashirin ɗin, ba zan hallaka shi ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْرَٰهِيمْ يَاثٜىٰ «غَاشِ، نَيِ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا إِنَ مَغَنَ دَ عُبَنْغِجِ ؞ تُواْ دَاعَثٜىٰ ذَاعَ سَامِ عَشِرِنْ أَوُرِنْ ڢَا؟» سَيْ يَأَمْسَ «سَبُواْدَ عَشِرِنْ طِنْ، بَذَنْ هَلَّكَ وُرِنْبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Ga shi, na jawo wa kaina in yi magana da Ubangiji. Da a ce za a sami ashirin a wurin fa?” Ya amsa ya ce, “Sabili da ashirin ɗin ba zan hallaka shi ba.”