Genesis 18:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ibrahim ya yi gudu zuwa garkensa, ya zaɓi ɗan maraƙi ya ba wa bawansa, bawansa kuma ya yi sauri ya gyara shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِبْرَٰهِيمْ يَيِ غُدُ ذُوَا وُرِنْ غَرْكٜىٰنْ شَانُو، يَطَوْكِ طَنْ بِجِمِ مَيْ لَاڢِيَ، يَبَا وَنِ سَوْرَيِ يَشِرْيَ دَ سَوْرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ibrahim ya sheƙa zuwa garke, ya ɗauki maraƙi, matashi mai kyau, ya ba baransa, ya kuwa shirya shi nan da nan.