Genesis 19:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama za mu hallaka wannan wuri. Kukan da aka yi ga Ubangiji game da mutanen birnin nan ya yi yawa sosai, ya sa har ya aiko mu domin mu hallaka birnin.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽุงู…ู ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูˆูุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูƒููˆูƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽูŠููŠูŽูˆูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ุดู ูŠูŽุง ุณูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูœู‰ูฐู…ู ู…ูู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama muna gab da hallaka wurin nan, domin kukan da ake yi a kan mutanen ya yi yawa a gaban Ubangiji. Ubangiji kuwa ya aiko mu, mu hallaka birnin.โ€