Genesis 19:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan dare, suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi, ’yar farin ta shiga ta kwana da shi. Shi kuwa bai san sa’ad da ta kwanta ko sa’ad da ta tashi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَسَا بَابَنْسُ يَشَا ضُوً إِنَبِے؞ دَ دَرٜىٰنَّنْ كُوَ یَرْ ڢَضٍ تَاشِغَ تَاݣُونَ دَ بَابَنْتَ، شِيكُوَ بَيْسَنْ دَ ݣُونْثِيَرْتَبَ بَلّٜىٰ مَا تَاشِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi. Da daren nan kuwa 'yar farin ta shiga ta kwana da mahaifinta, shi kuwa bai san da kwanciyarta ba balle fa tashinta.