Genesis 19:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka ’ya’yan Lot biyu mata duk suka yi ciki daga mahaifinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ، یَیَنْ لُوطُ بِيُ طِنَّنْ سُكَ سَامِ ثِكِ دَغَ بَابَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuwa, 'ya'yan Lutu biyu ɗin nan suka sami ciki daga mahaifinsu.