Genesis 19:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yar ƙaramar ma ta haifi ɗa, ta kuwa ba shi suna Ben-Ammi, shi ne mahaifin Ammonawa a yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَرَمَرْ كُمَ تَاحَيْڢِ طَا نَمِجِ، تَسَامَسَ سُونَ بٜىٰنْ أَمِّ؞ شِينٜىٰ أَصَلِنْ أَمُّواْنَاوَا هَرْوَيَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaramar kuma ta haifi ɗa namiji, ta sa masa suna Benammi, shi ne asalin Ammonawa har yau.