Genesis 19:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lot ya fita daga cikin gida, ya rufe ƙofar a bayansa. Ya je wurin mutanen
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ لُوطُ يَڢِتَ دَغَ ثِكِنْ غِدَنْ يَرُڢٜىٰ ڧُواْڢَرْ عَبَايَنْسَ؞ يَاجٜىٰ وُرِنْ مُتَنٜىٰنْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lutu ya fita daga cikin gida ya rufe ƙofar a bayansa ya je wurin mutane,