Genesis 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Ubangiji Allah ya yi dukan namun jeji da dukan tsuntsayen sama daga ฦasa. Ya kawo su wurin mutumin don yฤ ga wanda suna zai kira su; kuma duk sunan da mutumin ya kira kowane mai rai, sunansa ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ฺงูุณูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ููุง ุตฺูขููุชูุง ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุฏูุจูู ููุฏูุงุฌู ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ฺฺูููู ููุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ููุง ูููฐููุงูุณู ููุฑููู ู
ูุชูู
ููู ุฏููุงูู
ููู ููุบู ุณูููููู ุฏู ู
ูุชูู
ููู ุฐูููุณูุง ูููููุงููููููููฐููุณูุ ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููุฑูุง ูููุงูููุซูููฐ ุญูููุชูู ู
ููู ุฑูููุ ุญููู ูููู ุณูููููู ุงููุจููู ููููุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan fa, daga cikin ฦasar, Ubangiji ya siffata kowace dabba ta cikin saura da kowane tsuntu na sararin sama, ya kawo su wurin mutumin, ya ga yadda zai kiraye su, duk abin da mutumin ya kirayi mai ran kuwa, sunansa ke nan.