Genesis 20:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Mamre, Ibrahim ya kama hanya ya nufi wajajen Negeb, ya zauna a tsakanin Kadesh da Shur. Ya zauna a Gerar na ษan lokaci,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ู
ูู
ูุฑูููฐุ ููููุงู
ู ุญููููู ููุง ฺููขู ุชููููููููู ููููฐุบูููฐุจูุ ููุง ุฐููููู ฺูููุงูููู ููุฏูููฐุดู ุฏู ุฏูุงุฌููู ุดูุฑูุ ููุง ูููููู ุฐูู
ููู ุจฺูงูููุซู ุงูู ุบูููฐุฑูุฑู ููุทููู ูููุงูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Mamre, Ibrahim ya kama hanya ya nufi zuwa wajen karkarar Negeb, ya zauna a tsakanin Kadesh da Shur. A lokacin da Ibrahim yake baฦunci a Gerar,