Genesis 20:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ibrahim ya yi adduโ€™a ga Allah, Allah kuma ya warkar da Abimelek, da matarsa da bayinsa mata domin su haihu,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู…ูœู‰ูฐู„ูœู‰ูฐูƒู’ ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุจูŽุงูŠูู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงุŒ ุญูŽุฑู’ ุณููƒูŽ ุณูŽุงู…ู ุญูŽูŠู’ฺขููˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya yi addu'a ga Allah, Allah kuwa ya warkar da Abimelek, da matarsa, da bayinsa mata, har kuma suka sami haihuwa.