Genesis 20:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abimelek dai bai riga ya kusace ta ba tukuna, saboda haka ya ce, “Ya Ubangiji za ka hallaka al’umma marar laifi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ بَيْ رِغَا يَاݣُونَ دَ عِتَ بَ، سَيْيَثٜىٰ « عُبَنْ‌غِجِ ، ذَاكَ هَلَّكَ أَلْعُمَّ مَرَرْ لَيْڢِے؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abimelek bai riga ya kusace ta ba tukuna, saboda haka ya ce, “Ubangiji, za ka hallaka marar laifi?