Genesis 20:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Allah ya ce masa a cikin mafarki “I, na san ka yi wannan da kyakkyawan nufi, saboda haka ne na kiyaye ka daga yin mini zunubi. Shi ya sa ban bar ka ka taɓa ta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً اللَّهْ يَثٜىٰمَسَ ثِكِنْ مَڢَرْكِنْ «عِ، نَسَنِ كَيِ وَنَّنْ دَ نِيَّ مَيْݣَوْ أَ ذُوثِيَارْكَ؞ نِنٜىٰ كُوَ نَا هَنَكَ كَعَيْكَتَ ذُنُوبِ أَغَرٜىٰنِ؞ دُواْمِنْ حَكَ، نَا هَنَكَ كَتَٻَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce masa cikin mafarki, “I, na sani ka yi wannan cikin mutunci, ai, ni na hana ka ka aikata zunubin, don haka ban yarda maka ka shafe ta ba.