Genesis 20:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari da sassafe, sai Abimelek ya tara dukan fadawansa, ya faɗa musu duk abin da ya faru, suka ji tsoro ƙwarai da gaske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ دَ سَسَّڢٜىٰ، سَيْ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ يَكِرَا دُكَنْ دَتَّاوَنْسَ، يَڢَطَا مُسُ دُكْ أَبِنْدَ يَڢَرُ؞ سَيْ دُكَنْسُ ڟُواْرُواْ يَكَامَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abimelek ya tashi da sassafe, ya kira barorinsa duka ya kuma faɗa musu waɗannan abubuwa duka. Mutanen kuwa suka ji tsoro ƙwarai.