Genesis 21:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ruwan da yake cikin salkan ya ƙare, sai ta ajiye yaron a ƙarƙashin wani ƙaramin itace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ ضُوً سَلْكَرْ يَڧَارٜىٰ، سَيْ تَبَرْ يَرُوانْ عَڧَرْڧَشِنْ وَنِ ڧَرَمِنْ إِتَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ruwan salkar ya ƙare, sai ta yar da yaron a ƙarƙashin wani ƙaramin itace.