Genesis 21:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah kuwa ya ji yaron yana kuka, sai malaโ€™ikan Allah ya kira Hagar daga sama ya ce mata, โ€œMene ne damuwarki, Hagar? Kada ki ji tsoro, Allah ya ji yaron yana kuka yayinda yake kwance a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุงุฌู ูŠูŽุฑููˆุงู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ูƒููˆูƒูŽุงุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุง ูƒูุฑูŽุง ู‡ูŽุฌูœู‰ูฐุฑูŽุชู ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูœู‰ูฐูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุงู…ูู†ู’ูƒูุŒ ู‡ูŽุฌูœู‰ูฐุฑูŽุชูุŸ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุง ุฌู ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ูŠูŽุฑููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ji muryar yaron, mala'ikan Allah kuma ya kira Hajaratu daga sama, ya ce mata, โ€œMe yake damunki, Hajaratu? Kada ki ji tsoro gama Allah ya ji muryar yaron a inda yake.