Genesis 21:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saratu ta yi ciki, ta kuma haifa wa Ibrahim ɗa a tsufansa; a daidai lokacin da Allah ya yi masa alkawari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَارَةُ كُوَ تَايِ ثِكِ، تَا حَيْڢَ وَ إِبْرَٰهِيمْ طَا ثِكِنْ ڟُوڢَرْسَ، أَدَيْدَيْ لُواْكَثِنْ دَ اللَّهْ يَڢَطَا مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saratu kuwa ta yi ciki, ta haifa wa Ibrahim ɗa cikin tsufansa a lokacin nan da Allah ya faɗa masa.