Genesis 21:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Abimelek ya ce, “Ban san wanda ya yi wannan ba. Ba ka faɗa mini ba, ban kuwa taɓa ji ba, sai yau.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِمٜىٰلٜىٰكْ كُوَ يَاثٜىٰ «بَنْ سَنْ وَنْدَ يَيِ وَنَّنْ أَبُ بَ، بَكَڢَطَا مِنِبَ، بَنْ كُمَ تَٻَجِبَ سَيْ يَوْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abimelek ya ce, “Ban san wanda ya yi wannan abu ba, ba ka faɗa mini ba, ban kuwa taɓa ji ba sai yau.”