Genesis 21:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya sa wa ɗan da Saratu ta haifa masa suna Ishaku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِبْرَٰهِيمْ يَا سَا وَطَنْسَ، وَنْدَ سَارَةُ تَحَيْڢَ مَسَ، سُنَ إِسْحَٰڧَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ibrahim ya raɗa wa ɗansa wanda Saratu ta haifa masa, suna, Ishaku.