Genesis 21:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saratu ta ce, “Allah ya sa na yi dariya, kuma duk wanda ya ji game da wannan, zai yi dariya tare da ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَارَةُ تَثٜىٰ، « اللَّهْ يَا سَا نَيِدَارِيَا؞ دُكْ وَنْدَ يَجِ، ذَيْ يِدَارِيَا تَرٜىٰدَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saratu ta ce, “Allah ya sa na yi dariya, har dukan wanda ya ji zai yi dariya tare da ni.”