Genesis 21:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Saratu ta ga cewa yaron da Hagar, mutuniyar Masar ta haifa wa Ibrahim yana wa ɗanta Ishaku gori,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ سَارَةُ تَاغَ إِسْمَٰعِيلُ، طَنْ هَجٜىٰرَتُ یَرْ ڧَسَرْ مَصَرْ، يَنَ وَ طَنْتَ إِسْحَٰڧَ دَارِيَارْ رٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Saratu ta ga ɗan Hajaratu Bamasariya wanda ta haifa wa Ibrahim yana wasa da ɗanta Ishaku.