Genesis 22:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ibrahim ya miƙa hannunsa ya ɗauki wuƙar don yă yanka ɗansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِبْرَٰهِيمْ يَمِيڧَ حَنُّ يَطَوْكِ وُڧَرْ ذَيْ يَنْكَ طَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ibrahim ya miƙa hannu ya ɗauki wuƙar don ya yanka ɗansa.