Genesis 22:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaโikan ya ce, โKada ka yi wa yaron nan rauni. Kada kuma ka ji masa ciwo. Yanzu na san cewa kana tsoron Allah, gama ba ka hana ni ษanka, makaษaicin ษanka ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุงูููููููู ููุซูููฐ ยซููุฏู ููุณูุง ุญูููููููู ุนููููู ููุฑููุงููุ ูููุงู ููููู
ูุณู ูููู ุงููุจูุ ุบูู
ูุง ูููู ููุณููู ุซูููฐูู ูููู ฺููุงูุฑููุงูู ุงูููููู ุฏูููููููฐ ุจฺูููงู ููุจูุงุดู ู
ูููุทูููุซููู ุทูููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, โKada ka sa hannunka a kan saurayin, kada kuwa ka yi masa wani abu, gama yanzu na sani kai mai tsoron Allah ne, da yake ba ka ฦi ba da ษanka, tilonka, a gare ni ba.โ