Genesis 22:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ibrahim ya koma wurin bayinsa, suka kuma kama hanya tare zuwa Beyersheba. Ibrahim kuwa ya yi zamansa a Beyersheba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ูููููุงูู
ู ููุฑููู ู
ูุงุณูููู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ุณููู ูููุงูู
ู ุจูููฐููููฐุฑูุดูููฐุจู ุชูุฑูููฐุ ุงูู ุจูููฐููููฐุฑูุดูููฐุจู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููุง ฺููขู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ibrahim ya koma wurin samarinsa. Suka tashi suka tafi Biyer-sheba tare. Ibrahim ya yi zamansa a Biyer-sheba.