Genesis 22:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta uku Ibrahim ya ɗaga ido sai ya ga wurin daga nesa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَ عُكُ، إِبْرَٰهِيمْ يَا طَغَ عِدَنُونْسَ سَيْ يَهَنْ‌غُواْ وُرِنْ دَغَ نٜىٰسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta uku Ibrahim ya ta da idanunsa ya hangi wurin daga nesa.