Genesis 22:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya ce wa bayinsa, “Ku tsaya a nan da jakin, ni da yaron kuwa mu haura can. Za mu yi sujada sa’an nan mu komo wurinku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ وَمَاسُيِ مَسَ حِدِمَ «كُڟَيَ أَنَنْ دَ جَاكِنْ؞ نِے دَ يَرُوانْ ذَامُ هَوْرَ ثَنْ، ذَامُيِ سُجَّدَ، سَعَنً مُكُواْمُواْ وُرِنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya ce wa samarinsa, “Ku tsaya nan wurin jakin, ni da saurayin za mu yi gaba mu yi sujada, sa'an nan mu komo wurinku.”