Genesis 23:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โAโa, ranka yฤ daษe, ka ji ni, na ba ka filin, na kuma ba ka kogon da yake cikinsa. Na ba ka shi a gaban mutanena. Ka binne mataccenka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงุซูููฐ ยซุงููุนูุ ุฑูููููููุฏูุทูููฐุ ููุณูููุฑูุฑูุ ููุจูุงูู ุบููุงูููุฑู ุฏู ูููุงูุบููุงูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุบููุงูููุฑูุ ุงููุบูุจููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููููุจูุงูู ุบููุงูููุฑู ููุจููููููฐ ู
ูุงุชูุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBa haka ba ne, ya shugaba, ka ji ni. Na ba ka saurar, da kogon da yake cikinta. A gaban jama'ata na ba ka ita, ka binne matarka.โ