Genesis 24:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bawan ya yi sauri ya same ta ya ce, “Ina roƙonki ki ba ni ɗan ruwa daga tulunki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مَيْ حِدِمَرْ نَنْ يَيِ سَوْرِ ذُوَا وُرِنْتَ يَثٜىٰ «إِنَ ضُواْڧُوانْكِ، كِبَانِ ضُوَ كَطَنْ دَغَ ثِكِنْ تُلُنْكِ إِنْ شَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baran ya tarye ta a guje, ya ce, “Roƙo nake, ki ba ni ruwa kaɗan daga cikin tulunki in sha.”