Genesis 24:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce, “Ka sha, ranka yă daɗe,” ta yi sauri ta saukar da tulun a hannuwanta, ta kuma ba shi, ya sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ، ذَاكَ عِيَشَا!» نَنْ دَ نَنْ تَسَوْكَرْ دَ تُلُنْتَ تَرِڧٜىٰ أَ حَنُّنْتَ تَبَا شِ ضُوَ يَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta ce, “Sha, ya shugabana.” Nan da nan ta sauke tulunta ta riƙe a hannunta, ta ba shi ya sha.