Genesis 24:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ta ba shi ya sha, sai ta ce, “Zan ɗebo wa raƙumanka ruwa su ma, har sai sun gama sha.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ تَغَمَ بَاشِ ضُوً، سَيْ تَثٜىٰ «ذَنْبَا رَاڧُمَنْكَ ضُوَ، سُو مَا سُشَا، حَرْ سَيْ يَا إِشٜىٰسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ta gama shayar da shi, ta ce, “Zan ɗebo wa raƙumanka kuma, har su gama sha.”