Genesis 24:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ibrahim ya ce wa babban bawan gidansa, wanda yake lura da duk abin da yake da shi, โSa hannunka a ฦarฦashin cinyata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููููู
ูุบููู ุฏู ู
ูููููู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ููููุฏู ฺููขู ุฏูุทูููฐูู ุงููุบูุฏูููุณูุ ููููุฏู ููู
ู ู
ููู ูููุฑู ุฏู ุฏููููู ููุงููููุณูุ ููุง ุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุณูุง ุญูููููููู ฺูููุงูููู ุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya ce wa baransa, daษaษษen gidansa wanda yake hukunta dukan abin da yake da shi, โSa hannunka a ฦarฦashin cinyata,