Genesis 24:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin bai ce uffam ba, ya dai kalle ta sosai don yă san ko Ubangiji ya ba shi nasara a tafiyarsa ko babu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ كُوَ يَا ظُبَ مَتَ عِدُواْ، شِضُ، يَنَ سُواْ يَسَنِ كُواْ اللَّهْ يَا بَاشِ سَعَ عَتَڢِيَرْسَ، كُواْ بَابُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin kuwa ya zura mata ido, shiru, yana so ya sani ko Allah ya arzuta tafiyarsa, ko kuwa babu?