Genesis 24:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yariyan ta gudu ta faɗa wa mutanen gidan mahaifiyarta game da abubuwan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَارِنْيَرْ تَغُدُ تَتَڢِے وُرِنْ مَامَرْتَ أَغِدَا تَڢَطِ دُكَنْ أَبِنْدَ يَڢَرُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Budurwar ta sheƙa a guje zuwa gida wurin mahaifiyarta ta faɗi waɗannan abubuwa.