Genesis 24:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya albarkaci maigidana sosai, ya kuma zama mai arziki. Ya ba shi tumaki, shanu, azurfa, zinariya, bayi maza da mata, raฦuma, da kuma jakuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููู
ูููุบูุฏูุงูู ุงููููุจูุฑููู ุนูููููููุซูููฐุ ููุง ุฐูู
ู ุจูุจูููู ู
ูุชูู
ูุ ููููููููฐูู ููุง ุจูุงุดู ุบูุฑููููููู ุชูู
ููู ุฏู ุงูููููู ุฏู ููุดูุงููู ู
ูุงุณููููู ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏู ุธููููุงุฑููู ุฏู ุจูุงูู ู
ูุธูุง ุฏู ู
ูุงุชูุงุฏู ุฑูุงฺงูู
ู ุฏู ุฌูุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya sa wa maigidana albarka ฦwarai, ya kuwa zama babba, ya ba shi garkunan tumaki da na shanu, da azurfa da zinariya, da barori mata da maza, da raฦuma da jakai.