Genesis 24:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saratu matar maigidana ta haifa masa ɗa a tsufanta, ya kuma ba shi duk mallakarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَمَا سَارَةُ مَاتَرْ مَيْغِدَانَ تَا حَيْڢَ مَسَ طَا أَڟُوڢَرْتَ؞ وَنَّنْ طَا نٜىٰ، مَيْغِدَانَ يَا بَاشِ ثِنْ غَادُوانْ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saratu ta haifa wa maigidana ɗa cikin tsufanta, a gare shi kuma ya ba da dukan abin da yake da shi.