Genesis 24:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Maigidana ya ce, ‘ Ubangiji wanda yake tare da ni zai aiki mala’ikansa tare da kai, yă kuma sa tafiyarka tă yi nasara, don ka samo wa ɗana mata daga dangina, daga kuma gidan mahaifina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَثٜىٰ مِنِ، ‹ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ نَكٜىٰ رَايُوَا تَرٜىٰدَشِ، ذَيْ عَيْكُواْ دَ مَلاَىِٕكَنْسَ يَتَڢِے تَرٜىٰدَكَيْ، يَبَاكَ نَصَرَا؞ ذَاكَ كُوَ طَوْكِ مَاتَ دَغَ ثِكِنْ دَنْغِنَ دَ كُمَ یَنْعُوَنْ غِدَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya amsa mini ya ce, ‘Ubangiji wanda nake tafiya a gabansa zai aiki mala'ikansa tare da kai, ya arzuta hanyarka, za ka kuwa auro wa ɗana mace daga cikin dangina daga gidan mahaifina.