Genesis 24:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka za ka kuɓuta daga rantsuwata sa’ad da ka tafi wurin dangina, ko ma sun ƙi su ba ka ita, za ka kuɓuta daga rantsuwata.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَاكَ كُٻُتَ دَغَ أَلْحَكِنْ كَرْيَ ضَنْڟُوَارْكَ؞ سَعَدَّ كَذُواْ وُرِنْ دَنْغِنَ، عِدَنْ بَسُ بَاكَ مَاتَرْبَ، كَكُٻُتَ كٜىٰنَنْ دَغَ أَلْحَكِنْ كَرْيَ ضَنْڟُوَارْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ka kuɓuta daga rantsuwata. Sa'ad da ka zo wurin dangina, idan kuwa ba su ba ka ita ba, za ka kuɓuta daga rantsuwata.’