Genesis 24:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da na zo rijiya a yau, na ce, ‘Ya Ubangiji Allah na maigidana Ibrahim, ina roƙonka ka ba ni nasara a tafiyar da na yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَوْ نَذُواْ بَاكِنْ رِجِيَرْ نَثٜىٰ، ‹يَا يَهْوٜىٰهْ ، اللَّهْ نَمَيْغِدَنَ إِبْرَٰهِيمْ، عِدَنْ نُڢِنْكَ نٜىٰ كَبَا نِے نَصَرَا عِنْدَ ذَنْتَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yau kuwa da na iso bakin rijiyar, sai na ce a raina, ‘Ya Ubangiji, Allah na shugabana Ibrahim, in nufinka ne ka arzuta tafiyata.