Genesis 24:46 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ta yi sauri ta saukar da tulun daga kafaɗarta ta ce, ‘Sha, zan kuma ba wa raƙumanka su ma.’ Sai na sha, ta kuma shayar da raƙumana su ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَوْرِ تَسَوْكَرْ دَ تُلُنْتَ، تَثٜىٰمِنِ، ‹ذَاكَ عِيَ شَا؞ ذَنْكُمَ بَا رَاڧُمَنْكَ سُشَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan ta sauke tulunta daga kafaɗarta, ta ce, ‘To, sha, zan kuma shayar da raƙumanka.’ Na sha, ta kuma shayar da raƙuman.