Genesis 24:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bawan ya ce masa, “Me zai faru in matar ba tă yarda tă zo tare da ni zuwa wannan ƙasa ba? In komar da ɗanka a ƙasar da ka fito ne ke nan?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْيِ مَسَ حِدِمَ يَثٜىٰ «وَتَڧِيلَ مَاتَرْ بَذَاتَ يَرْدَ تَبِيُواْ نِے ذُوَا وَنَّنْ ڧَسَابَ؞ إِنْ يَاكَسَنْثٜىٰ حَكَ، دُواْلٜىٰنٜىٰ إِنْ كُواْمَ دَ طَنْكَ ذُوَا ڧَسَرْكَ عِنْدَ كَڢِتُواْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baransa ya ce masa, “Watakila matar ba za ta yarda ta biyo ni zuwa wannan ƙasa ba, tilas ke nan, in koma da ɗanka ƙasar da ka fito?”