Genesis 24:51 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga Rebeka, ɗauke ta ku tafi, bari tă zama matar ɗan maigidanka, yadda Ubangiji ya umarta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا رِڢْكَتُ ڟَيٜىٰ أَغَبَنْكَ، كَطَوْكٜىٰتَ كَتَڢِے؞ بَرِ تَذَمَ مَاتَرْ طَنْ مَيْغِدَنْكَ بِسَغَ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga Rifkatu nan gabanka, ka ɗauke ta ku tafi, ta zama matar ɗan maigidanka, bisa ga faɗar Ubangiji.”