Genesis 24:54 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan shi da mutanen da suke tare da shi suka ci, suka sha, suka kuma kwana a can. Kashegari da safe da suka tashi sai ya ce, “A sallame ni in koma wurin maigidana.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْيِ وَ إِبْرَٰهِيمْ حِدِمَ دَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَڢِيَ تَرٜىٰدَشِ، سُكَثِ سُكَشَا، سُكَ ݣُونَ؞ سَعَدَّ سُكَتَاشِ وَشٜىٰغَرِ دَ سَڢٜىٰ، سَيْيَثٜىٰ وَ عِيَلِنْ رِڢْكَتُ «بَرِ إِنْكُواْمَ وُرِنْ مَيْغِدَانَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi da mutanen da suke tare da shi suka ci suka sha, suka kwana wurin. Da suka tashi da safe, sai ya ce, “A sallame ni, in koma wurin maigidana.”