Genesis 24:55 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ɗan’uwanta da mahaifiyarta suka ce, “Bari yarinyar ta ɗan zauna tare da mu kwana goma ko fiye, sa’an nan ka ta fi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا طَنْعُوَنْ رِڢْكَتُ دَ مَامَرْتَ سُكَثٜىٰ «بَرِ تَطَنْ ذَوْنَ دَمُو حَرْ ݣُونَ غُواْمَ، سَعَنً تَتَڢِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗan'uwanta da mahaifiyarta suka ce, “Ka bar budurwar tare da mu har ɗan lokaci, kada ya gaza kwana goma, bayan wannan ta tafi.”