Genesis 24:56 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ce musu, โKada ku tsai da ni, tun da Ubangiji ya ba ni nasara a tafiyata. Ku sallame ni domin in tafi wurin maigidana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฏู ููุซู ู
ููู ูููุงูููุซููู ูููุงูู
ูุงููุงุ ุชูููุฏูููููููฐ ููููููููฐูู ููุณูุง ุชฺูขูููุงุชู ุชูุฐูู
ู ุฏู ููุตูุฑูุงุ ููุจูุฑููู ุงูููููููุงูู
ู ููุฑููู ู
ูููุบูุฏูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ce musu, โKada ku makarar da ni, tun da yake Allah ya arzuta tafiyata, a sallame ni domin in koma wurin maigidana.โ