Genesis 24:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya ce, “Ka tabbata ba ka komar da ɗana can ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْرَٰهِيمْ يَاثٜىٰ مَسَ «كَلُورَ ڢَا، كَدَ كَكُسْكُرَ كَمَيَرْدَ طَانَ ثَنْ عِنْدَ نَڢِتُواْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya ce masa, “Ka kiyaye wannan fa, kada ka kuskura ka koma da ɗana can.