Genesis 24:61 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Rebeka da bayinta mata suka shirya suka hau raƙumansu suka koma tare da mutumin. Da haka bawan ya ɗauki Rebeka ya tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ رِڢْكَتُ دَ مَاتَانْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰدَ عِتَ سُكَتَاشِ سُكَ هَوْ رَاڧُمَنْ، سُكَبِے مُتُمِنْ؞ تَهَكَنٜىٰ مَيْيِنْ حِدِمَرْ نَنْ يَطَوْكِ رِڢْكَتُ يَكَامَ حَنْيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Rifkatu da kuyanginta suka tashi suka hau raƙuman, suka bi mutumin. Haka nan kuwa baran ya ɗauki Rifkatu ya koma.