Genesis 24:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In matar ba tă yarda tă zo tare da kai ba, za a kuɓutar da kai daga wannan rantsuwa. Sai dai kada ka kai ɗana a can.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ مَاتَرْ تَا ڧِ تَبِيكَ، تُواْ، كَكُٻُتَ دَغَ أَلْحَكِنْ كَرْيَ ضَنْڟُوَا تَاوَ كٜىٰنَنْ؞ كَيْ دَيْ كَدَ كَكُواْمَ دَ طَانَ عَثَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan matar ba ta yarda ta biyo ka ba, ka kuɓuta daga rantsuwan nan tawa. Kai dai kada ka koma da ɗana can.”