Genesis 24:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka bawan ya sa hannunsa a ƙarƙashin cinyar maigidansa Ibrahim, ya kuma rantse masa game da wannan al’amari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْيِ وَ إِبْرَٰهِيمْ حِدِمَ يَا سَا حَنُّنْسَ أَڟَكَانِنْ ثِنْيَرْ إِبْرَٰهِيمْ مَيْغِدَنْسَ، يَا ضَنْڟٜىٰ مَسَ ذَيْ يِهَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baran ya sa hannunsa a ƙarƙashin cinyar Ibrahim maigidansa, ya kuwa rantse masa zai yi.